Madrid Arena Hausa

Directions

Madrid Arena Hausa 🀍 Gidan masoya Real Madrid a Hausa. πŸ“° Labarai na gaskiya. πŸ“Š Kididdiga, rahotanni da sabbin canje-canje. ⚽ Hala Madrid!

πŸš¨βœ”οΈ JUDE BELLINGHAM YA SABUNTA KWANTIRAGINSA DA REAL MADRID ZUWA 2032! 🀍🏴🀍 Ana sa ran sanarwar hukuma nan ba da jimawa b...
23/11/2026

πŸš¨βœ”οΈ JUDE BELLINGHAM YA SABUNTA KWANTIRAGINSA DA REAL MADRID ZUWA 2032! 🀍🏴

🀍 Ana sa ran sanarwar hukuma nan ba da jimawa ba, tare da Ζ™arin albashi a cikin sabon kwantiragin.

πŸ” Bellingham ya shiga sahun Arda GΓΌler, VinΓ­cius, Diomande da TchouamΓ©ni a matsayin ginshiΖ™an Real Madrid na dogon lokaci, har bayan shekarar 2030.

πŸ’¬ Wanne daga cikin sabunta kwantiragin waΙ—annan ’yan wasa ne ya fi faranta maka rai? πŸ‘€

Brahim diaz shima yakara kwantiragin shekaru biyar a madrid izuwa yanxu arda guler tchouameni courtoise valverdy duka su...
20/11/2026

Brahim diaz shima yakara kwantiragin shekaru biyar a madrid
izuwa yanxu
arda guler
tchouameni
courtoise
valverdy duka sun sabunta zamansu a madrid

πŸ’Έ ZA KA BIYA €223M DOMIN SAMUN MICHAEL OLISE A REAL MADRID? πŸ€”πŸ€πŸ‘€ Bayern Munich na Ζ™oΖ™arin sabunta kwantiraginsa, duk da s...
20/11/2026

πŸ’Έ ZA KA BIYA €223M DOMIN SAMUN MICHAEL OLISE A REAL MADRID? πŸ€”πŸ€

πŸ‘€ Bayern Munich na Ζ™oΖ™arin sabunta kwantiraginsa, duk da sanin cewa Real Madrid na nuna masa sha’awa sosai.

Amma ba a kawar da yiwuwar sayar da shi a shekarar 2027 ba, idan tayin da aka kawo ya kai matakin da zai sa Olise ya zama Ι—an wasan da aka fi kashe kuΙ—i wajen saye a tarihin Ζ™wallon Ζ™afa.

πŸ’° Wannan zai wuce tarihin Neymar na €222M da ya kai shi PSG.

πŸ”₯ OLISE A €223M: EH KO A’A?

πŸ’¬ Kai fa, kana ganin ya cancanci irin wannan kuΙ—in?

Yan wasan madrid na cigaba da nuna bajinta a kasashensu 🀍
16/11/2026

Yan wasan madrid na cigaba da nuna bajinta a kasashensu 🀍

Dukansu laifinsu guda dayane wazai gayamana🀣
15/11/2026

Dukansu laifinsu guda dayane wazai gayamana🀣

BABBAR DAMA GA MADRID Izuwa yanxu madrid ta tayi nasarar lashe wasanni takwas ajere adukkanin wata gasa bayaga haka kung...
13/11/2026

BABBAR DAMA GA MADRID

Izuwa yanxu madrid ta tayi nasarar lashe wasanni takwas ajere adukkanin wata gasa bayaga haka kungiyar tana cikin karsashi da yunwar daurawa daka inda ta tsaya bayan hutun kasa da kasa

Madrid zata buga wasanni uku ajere kuma dukka a santiago bernabeau

Kuma haryanzu anrasa samun kungiyar dazata doke dakarun mourinho a gidanta inda takeda cikakkiyar nasara dari bisa dari agidanta

Nasarar wasanni 7 acikin wasanni 7
Ta jefa kwallo 23 an jefa mata kwallo 5 kacal

Muna fatan nasara ga madrid

13/11/2026

Diomande yana rabawa al'ummarshi kudi acan garinsu

Wlh kowane mataki sukaje basa bamu kunya
13/11/2026

Wlh kowane mataki sukaje basa bamu kunya

Tawagar dazata fuskanci villa real gobe a santiago
09/10/2026

Tawagar dazata fuskanci villa real gobe a santiago

Tawagar madrid ta sauka a seville domin fafatawa da Real betis a gasar laliga anjima karfe 08:00pm
04/09/2026

Tawagar madrid ta sauka a seville domin fafatawa da Real betis a gasar laliga anjima karfe 08:00pm

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrid Arena Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share