11/04/2026
assalamualaikum yan uwa musulmi wannan page an bude shi ne bisa umarnin iyaye akan yanda zamu taimaka wa al'umma daga cikin sharadin da iyaye s**a bani cewa Duk wani magani Duk girman sa kada na amsa abin sadaka da ya huce 5000 ko wani iri ne domin Ni Dan gado ne Kuma babana yasa min Allah ya Isa in har na amsa sama da 5000 akan ko wani irin jinya ne
tun daga kan abinda ya shafi sanyi zuwa karya asiri da Sauran cutuka da suke damun mutane nine Doctor lafiya kuyi follow din mu