28/04/2026
SIRRIN SAMUN, MIJIN AURE GA, BUDURWA KO BAZAWARA DA IZININ ALLAH.
🌹🌹
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا اخوان
Wannan sirrin mujarrabun ne wallahi, macen da ta dad'e ba tayi aure ba, ga maneman tana da su amma da ance su fito, ayi auren wasu ba zasu sake dawowa ba.
IN SHA ALLAHU duk matsalar da ta saka, rashin auren zata kau cikin, kankanin lokaci ALLAH zai fito, mata da miji nagari mai albarka IN SHA ALLAHU.
🌹🌹
👇
GA YADDA AKE, YIN WANNAN SIRRIN MAI ALBARKA KAMAR HAKA.
👇👇
Ana samun ruwan zam-zam sai a karanta FATIHA kafa (313) ana tofawa a ciki, lokacin da za a kwanta bacci sai a sha a shafe jiki, tsawon kwana 7.
Sannan tsakanin kiran sallah da tayar da IKAMA, sai AYIWA ANNABI SALATI gwargwadon iko sai a karanta FATIHA kafa 7 sai a sake yiwa ANNABI SALATI gwargwadon iko.
Ruwan tofin, kwana 7 ake amfani da shi, karatun FATIHAR kuma kullum, akeyi babu adadin kwanaki.
Da IZINI ALLAH duk wata matsala da ta saka mace rashin yin, aure da YADDAR ALLAH zata kau cikin, kankanin lokaci ALLAH zai fito mata da mijinta tayi aurenta, IN SHA ALLAHU.
Wannan sirrin mujarrabun ne wallahi domin, mun bayar da shi, sau babu adadi alhamdulillah ALLAH yana kawo sauki da waraka.
Ko saurayi ne, yake Miki yawo da hankali kika dauki, wannan sirrin kinayi IN SHA ALLAHU ALLAH zai bashi iko da dama, ya turo ayi biki cikin bud'i da yalwa IN SHA ALLAHU.
Wani abun mamaki ga wannan sirrin Wlh ko iyayen, yarinya ne basu da dama, da iko ko saurayin aka yi shi da ikhlasi Wlh za a Sha mamakin yadda ALLAH zai shigo cikin lamarin ya Budawa, Kowa ayi biki lafiya cikin bud'i da yalwa IN SHA ALLAHU.
Wannan sirrin ba iya mata ba har yanuwa MAZA ma za su iya amfani da shi, domin samun bud'i da wadata. Wannan sirrin ko asiri akayi aka raba masoya, akayi da YADDAR ALLAH asirin zai karye suyi auren su lafiya IN SHA ALLAHU.
ALLAH ya baku, ikon yi Ameen. 🤲
🌹🌹
👇
Sadakar wannan sirrin shi ne, ayi comment da salatin ANNABI صل الله عليه وسلم ayi share group 5 domin ƴan-uwa su amfana.
👇
ƘARIN BAYANI
Kira ko whatsapp
07045496352