19/07/2026
💬 TAMBAYA: Assalamualaikum Doctor, duk lokacin da na kusanci matata idan na taba jikinta sai tace tana jin zafi. Me ke kawo hakan? Kuma me ya k**ata mu yi?
🩺 AMSA:
Wa alaikum salam. Wannan matsala tana faruwa ga wasu mata, kuma yana da kyau a kula da ita cikin natsuwa da fahimta. Ba dole sai wata babbar matsala ba ce, amma yana da muhimmanci a gane dalili.
Karin bayani comment 👇👇