Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store

Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store LIKULLI DA'IN DAWA'UN DARU-SHIFA PROPHETIC $ HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA OF NIGERIA

RC 3237049

20/07/2026

Ina Masoya Annabi Muhammadu (s.a.w) Don Allah Ku Taimaka A Ceto Rayuwar Wannan Yaron Fisabilillah Yana Asibiti Ana Bukatar N300k duba coment

29/04/2026

NAU’IKAN CIWON SUGA

(Types of Diabetes أنواع أمراض السكري)

Ciwon suga cuta ce da ke shafar yadda jiki ke sarrafa sikari (glucose) a cikin jini. Yana faruwa idan jiki ba ya iya samar da insulin ko amfani da shi yadda ya kamata.

Masana sun tabbatar cewa ciwon suga yana da nau’o’i daban-daban, amma manyan da aka fi sani su ne:

1. Ciwon Suga na Fitsari (Diabetes Insipidus)

Wannan nau’i ba shi da alaƙa da sikari kai tsaye.

Yana faruwa ne saboda matsalar sinadarin ADH a jiki
Yana sa:

Yawan fitsari sosai

Yawan jin ƙishirwa

Rashin riƙe ruwa a jiki

2. Ciwon Suga na Sikari (Diabetes Mellitus)

Wannan shi ne mafi shahara.

Yana faruwa ne saboda matsalar insulin
Insulin yana fitowa daga Pancreas (saifa mai sarrafa insulin)

Rassan sa sun haɗa da:

Type 1 Diabetes

Jiki baya samar da insulin

Yawanci yana farawa tun ƙuruciya

Ana amfani da insulin allura

Type 2 Diabetes

Jiki yana samar da insulin amma baya aiki yadda ya kamata

Yana da alaƙa da kiba da rashin motsa jiki

Shi ne mafi yawan mutane ke fama da shi

Gestational Diabetes

Yana faruwa ga mata masu ciki

Yana iya ɓacewa bayan haihuwa

Ciwon suga cuta ce mai haɗari idan ba a kula da ita ba. Amma da kulawa, abinci mai kyau da motsa jiki, ana iya sarrafa ta

Ayi kokarin share na wannan bayanin domin wayar da kan mutane
Allah ya kare mu daga cututtukan Zamani

02/02/2026

IDAN KANA DA MATSALAR KARANCIN S***M KO TSINKEWAR SHI KO RASHIN ZILLON SHI N5000 👇👇👇👇👇👇

TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!! Ciniyar magunguna ta Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store Kawo kaduna Nigeria Tana sa...
29/01/2026

TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!

Ciniyar magunguna ta Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store Kawo kaduna Nigeria Tana sanar daku Cewa Tayi Discount na wasu magunguna da take siyarwa Domin saukaka ma al'ummar Annabi Muhammadu (s.a.w).

Ga jerin magunguna da Tayi Discount Kamar haka;

1. Maganin Infection 4 litter Gallon Daga 7000 ya koma 5,500

2. Maganin Matsalolin koda 4 litter Gallon Daga 10,000 ya koma 8000

3. Maganin Hepatitis B and C na watanni uku Daga 35,000 zuwa 30,000

4. S***m booster N5000

5. Maganin matsalolin bayan Istimna'i N8000 na gari.

6. Maganin ulcer Mai zuma litter Daya N15,000 yanzun N12,000.

Wanda Ya siya maganin shine zai Biya Kudin waybill zuwa inda za'a tura mashi.

Zaku iya samun Muna a No, 30 Kudansa By Masanawa Road Kawo kaduna ko a kira/Sakon Whatsapp +2348037624598

28/01/2026

Ayi following din mu a Whatsapp Chanel Domin samun fa'idojin magunguna irin na musulunci da gargajiya Link na comment section

Juma'a Mubarak
09/01/2026

Juma'a Mubarak

NEMAN TAIMAKO – SADAKATUL JARIYAKhairul Ummah Foundation and Services na kiran ’yan’uwa Musulmi da su taimaka domin siya...
04/01/2026

NEMAN TAIMAKO – SADAKATUL JARIYA

Khairul Ummah Foundation and Services na kiran ’yan’uwa Musulmi da su taimaka domin siyan Solar System ga Masallacin JIBWS MUS’AB BN UMAIR MASJID, dake No. 1 Karama Road, Mangwaron Agwai, Malalin Gabas, Igabi LGA, Kaduna.

Manufa: Samar da ingantacciyar wuta domin Sallah, Tafsirin Azumin Ramadan, Karatun Al-Qur’ani da sauran ibadu.

Adadin kuɗi ₦535,500.00

Ko kuma wanda Allah Ya h**e masa, zai iya zuwa ya sanya Solar ɗin gaba ɗaya a matsayin Sadakatul Jariya Fisabilillah.

Domin Allah (s.w.a) yana Cewa a ciki suratul Baqara aya ta 261

“Misalin waɗanda suke ciyar da dukiyarsu saboda neman yardar Allah, kamar hatsi ne da ya tsiro ya fitar da zarraki bakwai, a kowace zara akwai hatsi ɗari.”

Haka Hadisin Manzon Allah (s.a.w) Shima Yana cewa “Idan ɗan Adam ya mutu, aikinsa yana yankewa sai abubuwa uku: Sadakatul Jariya, ilimi mai amfani, ko ɗa nagari da ke masa addu’a.” (Muslim)

ACCOUNT DETAILS

Bank: Moniepoint

Account Name: Khairul Ummah Foundation Services

Account Number: 6458095114

Ƙarin bayani: 08037624598

Allah Ya karɓi wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya, Ya saka wa duk mai taimako da alheri mai yawa a duniya da Lahira. Ameen.

MUNFARA SAMUN TAIMAKON NAIRA DUBU HAMSIN N50,000 ALLAH YASA SANADIYAR SHIGA ALJANNAH CE AMEEN.

Tsakanin CONVENTIONAL DOCTOR da TRADITIONAL DOCTOR, duk wanda ya ƙi yarda da ilimin ɗaya, to ko dai rashin ilimi ne, ko ...
23/12/2025

Tsakanin CONVENTIONAL DOCTOR da TRADITIONAL DOCTOR, duk wanda ya ƙi yarda da ilimin ɗaya, to ko dai rashin ilimi ne, ko kuma son zuciya irin ta ɗan Adam ne.

Domin kuwa Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:

Kuma a bisa kowanne mai ilimi akwai wanda yafi shi sani.
(Suratul Yusuf: 76)

Wannan aya tana nuna mana cewa ilimi ba na mutum ɗaya ba ne, kuma Allah ne Yake rarraba shi gwargwadon hikimar Sa.

Haka kuma Annabi Muhammad (s.a.w) ya ce:

Allah bai saukar da wata cuta ba face Ya saukar da maganinta.
(Bukhari da Muslim)

Wannan hadisi yana tabbatar da cewa magani yana wanzuwa ta hanyoyi daban-daban, ko ta likitan zamani (Conventional) ko ta likitan gargajiya (Traditional), muddin an bi gaskiya, ilimi da tsoron Allah.

Abin takaici, a ƙasar Nijeriya ne aka fi fuskantar wannan kalubale, inda wasu ke raina ilimin juna maimakon haɗa kai domin ceton rayukan bayin Allah Koda yake Mafi yawan Masu irin wannan yara ne a fagen Ilmin lafiya. Masu Ilmin Cikin su sun San amfanin maganin Gargajiya domin suna da Ilmin yanda Magabata s**a rayu da magungunan itatuwa da tsirrai kafin samuwar likitancin Zamani dama bayan samuwar shi.

Addinin Musulunci ya koya mana tawali’u, adalci, da girmama juna, kamar yadda Allah Ya ce: “Kada ku raina juna.”(Suratul Hujurat: 11)

Don haka, wajibi ne mu fahimci cewa duk ilimi daga Allah yake, kuma haɗin kai tsakanin masu ilimi daban-daban shi ne hanya mafi kyau ta kawo ci gaban lafiya da jin daɗin al’umma. Chief Consultant BTMC Abubakar Isa Gombe

MAGANI NA MUSAMMAN GA MASU FAMA DA MATSALOLIN ISTIMNA’I Shin kana fama da ɗaya daga cikin wadannan bayan yawan istimna’i...
04/12/2025

MAGANI NA MUSAMMAN GA MASU FAMA DA MATSALOLIN ISTIMNA’I

Shin kana fama da ɗaya daga cikin wadannan bayan yawan istimna’i?

Gajiyar jiki da raunin kuzari?

Rashin natsuwa ko yawan mantuwa?

Jin kasala ko rashin ƙwarin gwiwa?

Rashin ƙarfin jiki da ƙarancin kuzari wajen yau da kullum?

Muna da ingantaccen maganin gargajiya da aka haɗa domin taimakawa wajen:

✔️ Ƙarfafa jijiyoyi da tsarin jiki
✔️ Mayar da kuzari ga maza
✔️ Inganta lafiyar kwakwalwa da natsuwa
✔️ Rage sakamakon damuwa da raunana jiki da ke biyo bayan yawan istimna’i

100% na gargajiya — babu sinadaran cutarwa
Amintacce idan an bi ka’ida.

Abin da kake buƙata domin dawo da kuzari da ƙarfi na maza.

Tuntube mu yanzu: WhatsApp ko kira 08037624598

Address

MASANAWA Road
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store:

Shortcuts

Share