Umar. Magaji

Umar. Magaji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar. Magaji, Medical and health, Kano.
(2)

Registered Nurse/ Health educator

Sharing trusted health tips, disease prevention, maternal & child health, nutrition, and wellness information to help you live a healthier life.

10/09/2026

Ina matasa masu neman aiki da global opportunities? Ku shiga comment section don samun links din ayyuka iri-iri da zaku iya nema.

10/09/2026

Kana Jin Ƙafafunka Na Daukan Zafi Da Dare?

Ga Abin Da Ya Kamata Ka Sani akan Burning Feet Syndrome 👇

10/09/2026

Me yasa jikinka ke yawan yin kaikayi ba tare da ka ga wani kurji ba?👇

10/09/2026

HANYOYI 5 KACAL DA ZA KA YI ARZIƘI IDAN A GIDAN TALAKA AKA HAIFE KA.

COMMENT SECTION 👇

10/09/2026

ALAMOMI 7 DA SUKE NUNA CEWA ALLAH YA ZAƁE KA A CIKIN MUTANE.
Musamman no. 3 & 5

COMMENT 👇

Amb. Mukhtar Gashash, ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar Accord Party yace samar da wannan tsarin zai taimaka wa manom...
10/09/2026

Amb. Mukhtar Gashash, ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar Accord Party yace samar da wannan tsarin zai taimaka wa manoma su riƙa noma a kowane lokaci ba sai lokacin damuna ba

‎Me za ku ce ?

Jarumi "Tanimu Akawu" yasamu cikakkiyar lafiya bayan doguwar jinya, yanzu haka ya fara halartar taron yaƙin neman zaɓen ...
10/09/2026

Jarumi "Tanimu Akawu" yasamu cikakkiyar lafiya bayan doguwar jinya, yanzu haka ya fara halartar taron yaƙin neman zaɓen Shugaba ƙasa Bola Tinubu a karo na biyu.

10/09/2026

NAN DA SHEKARU 5 ZAKA YI DA-NA-SANIN RASHIN FARA KO ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANNAN.👇

ALAMOMIN DA KE NUNA MAHAIFA BA TA DA LAFIYA – MATA A KULA!--------------------------Mahaifa na da matukar muhimmanci waj...
10/09/2026

ALAMOMIN DA KE NUNA MAHAIFA BA TA DA LAFIYA – MATA A KULA!
--------------------------

Mahaifa na da matukar muhimmanci wajen haihuwa da lafiyar jikin mace gaba ɗaya. Amma yaushe ne mace za ta gane akwai matsala a mahaifarta? Ga wasu alamomi da za'a iya gani:

1. Zubar da jini ba tare da lokaci ba – Kina zubar da jini bayan al’ada ko kuma al’ada na zuwa fiye da kima? Wannan alama ce ta matsala!

2. Zafi mai tsanani lokacin al’ada – Idan zafin yana hana ki aiki ko kwanciyar hankali, akwai yiwuwar cutar mahaifa.

3. Rashin samun ciki – Shekara guda kina kokarin daukar ciki amma ba tare da nasara ba? Dole ki je a duba lafiyar mahaifa.

4. Ciwon mara ko ciwon baya mai tsanani – Musamman idan yana tare da lokacin al’ada ko bayan jima’i.

5. Fitar ruwa mai wari daga farji – Wannan na iya nuna infection a mahaifa.

6. Kumburi ko cikowa a ciki – Ki ji kamar wani abu yana girma a ciki? Wannan yana iya zama fibroid ko wani ciwo.

Zuwa asibiti domin a yi bincike kafin a sha magani yana da kyau domin samu mafita da ikon Allah.

Via Asibiti A Tafin Hannun Ka

Kana Yin Zufa Fiye da Kima Ko Tana Hana Ka Walwala? Ga Abin da Likitoci Ke Kira Hyperhidrosis: 👇
10/09/2026

Kana Yin Zufa Fiye da Kima Ko Tana Hana Ka Walwala?

Ga Abin da Likitoci Ke Kira Hyperhidrosis:
👇

Address

Kano

Telephone

+2348130417345

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar. Magaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Umar. Magaji:

Shortcuts

Share