Doctor of optometry

Doctor of optometry Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Doctor of optometry, Doctor, Kano.

Tropia wata matsala ce da ke sa idanu biyu su kasa kallon wuri ɗaya a lokaci guda. Wani lokaci ido ɗaya yana iya karkata...
07/08/2026

Tropia wata matsala ce da ke sa idanu biyu su kasa kallon wuri ɗaya a lokaci guda. Wani lokaci ido ɗaya yana iya karkata cikin ido, waje, sama ko ƙasa ko kuma a hausan ce Ana cewa wurqilallen Ido .

Ana iya samun wannan matsalar ga yara da manya. Idan ba a kula da ita ba, tana iya shafar gani da kuma yadda idanu suke aiki tare.

* Ga wasu alamomin da ya kamata a kula da su:
• Ido ɗaya yana karkata ciki ko waje
• Yawan runtse ido
• Karkatar da kai yayin kallon abu
• Rufe ido ɗaya musamman idan akwai haske
• Wahalar gane tazara tsakanin abubuwa
• Ciwon kai ko gajiyar ido

* Gano matsalar da wuri yana da muhimmanci, musamman ga yara, domin idan aka bar ta ba tare da magani ba, tana iya sa gani ya ragu a ido ɗaya.

* Kada a yi watsi da ido da yake karkata. Idan ka lura da irin wannan alama, yana da kyau a kai mutum wajen Optometrist ko Likitan Ido domin a duba shi.

Kula da idanunka yau domin samun kyakkyawan gani gobe. 👀❤️

Corneal foreign body
18/12/2025

Corneal foreign body

Ocular manifestation of African worm filariasis (loa loa ) .
18/12/2025

Ocular manifestation of African worm filariasis (loa loa ) .

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor of optometry posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category