Asad Yelwa Hub

Directions

Asad Yelwa Hub PharmD student💊🩺 //Content creator📷// football lover⚽// Business man💪
(2)

13/10/2026

Na gode sosai da Addu'o'in ku

Allah ya saka muku da Alkairi

innallahi wa inna ilaiyi rajiun Allah yayiwa Dan uwa na sadik rasuwa yanxu Allah ya jikansa 😭😭😭Za ayi jana'iza karfe 9:0...
13/10/2026

innallahi wa inna ilaiyi rajiun Allah yayiwa Dan uwa na sadik rasuwa yanxu Allah ya jikansa 😭😭😭

Za ayi jana'iza karfe 9:00am

YACCE YA KAMATA MATA MASU CIKI SUYI TSUGUNO.....Yayin da ciki ya fara girma, wannan shine position din da ya kamata ake ...
06/10/2026

YACCE YA KAMATA MATA MASU CIKI SUYI TSUGUNO.....

Yayin da ciki ya fara girma, wannan shine position din da ya kamata ake zaman toilet. Duk da wannan ya shafi masu banÉ—aki irin na zamani ne kurum.

Saura kuwa irina da bamu da irinsa sai ai haƙuri ayi masa sa ta yadda za'a iya, ko da a ranƙwafe kamar ruku'u ana iya yi, sai a wanke jiki daga baya matuƙar tsugunon har ƙasa zai wahalar.
-------------------------------------------------------------------------------------------

Magidanta idan juna biyu ya tsufa sosai wani lokacin tsarki na yin wahala, anan zaku iya taimakowa matsayinka name gida, ba kaskanci bane don ka tallafa wajen yiwa iyalinka tsarki a sanda kake nan, in baka nan wannan shikenan.

Sannan cin fruits irinsu lemon ɓawo har sosonsa, da irinsu gwanda na taimakawa wajen laushin bayan gida, naturally juna biyu na haddasa taurin bayan gida saboda hauhawar sinadaran progesterone kuma bamason asha masa magani, gara a yawaita shan ruwa da cin fruits.
---------------------------------------------------------------------------

Asad Yelwa hub

02/10/2026

Amincin Allah ya qara tabbata a gare ku

Tambaya: Dr dan Allah ko akwai matsala ne ? Yayan ball dina Daya yafi Daya girma sannan Daya Yana kumbura da yin zafi Id...
02/10/2026

Tambaya: Dr dan Allah ko akwai matsala ne ? Yayan ball dina Daya yafi Daya girma sannan Daya Yana kumbura da yin zafi Idan Ina Jin bukatar aure.

Duba answer a kasa 👇👇👇👇👇👇👇

this post is for educational purpose only

‎KU GUJI WADANNAN ABINCIN GUDA GOMA , ‎---------------------------------------------------------‎‎Akwai nau'i na abinci ...
01/10/2026

‎KU GUJI WADANNAN ABINCIN GUDA GOMA ,
‎---------------------------------------------------------
‎
‎Akwai nau'i na abinci da a turance ake kiran sa 👉JUNK FOODS.
‎
‎Binciken ilimin lafiya ya tabbatar da cewa yawaitar ta'ammali da waɗannan abinci ka iya jaho haɗarin kamuwa da ciwon hawan jini, ciwon sugar, zuciya, hawan, ƙiba mai cutarwa, ciwon daji(cancer) da sauran su.
‎--------------------------------------------------------
‎
‎WAYEN NAN ABINCI SUN HADA DA 👇
‎
‎1-Nau'in su taliyaa
‎2-Lemukan kwalba da na roba
‎3-Farin biredi(bread)
‎4-Meat pie, Chinchin da sauran nau'in su
‎5-Shawarma
‎6-Pizza
‎7-Abincikan gwangwani
‎8-Samosa
‎9-Chips.
‎10-Burger
‎-----------------------------------------------------------
‎
‎Tsaya tsaya tsaya...
‎
‎Bance ku daina ci ko shan su ba, amma yana da kyau ku taƙaita domin ingancin lafiyar ku.
‎
‎Ku sani cewa : banyi wannan rubutu dan na kashewa wani kasuwa ba sai dai inganta lafiyar al'ummar mu.
‎
‎

Pharm Dr. Shehu Allah ya Sanya Alkairi ya Kuma kawo babban rabo🤲
28/09/2026

Pharm Dr. Shehu Allah ya Sanya Alkairi ya Kuma kawo babban rabo🤲

Masha Allah Allah ya Sanya Alkairi Pharm isah
25/09/2026

Masha Allah

Allah ya Sanya Alkairi Pharm isah

19/09/2026

Barkan ku da wannan rana Yan uwa masu Albarka.

Shin kunyi kewar Wannan shafin kuwa ?

12/09/2026

Za ku ji ni shiru ...

Zan tafi hutu ne
Allah ya qaddara saduwar mu 🤲

Address

Dala
Kano
0001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asad Yelwa Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share