20/04/2025
YADDA AKE SADUWA DA AMARYA DAREN FARKO
Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka.
Zaku yi Sallah raka’a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni’ima da ya muku na zama mata da miji.
Sannan zakawa matarka addu’a kamar haka:
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ
” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA
Fassara: “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa. (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni s**a rawaito).
Karanta Wannan Yadda mace zata gane tanada ni ima
Daga nan, zaku ci kazarku ko tsire da abin shan daka kawo.
Bayan nan sai a wanke hannuwa da baki.
Ka umarci amaryarka ta cire kaya.
Ku hau gado. Idan akwai gajiya a tare daku, ba lallai sai kun yi saduwar aure a wannan dare ba.
Amma idan babu gajiya a tare daku, sai a dauki harama, ka taimakawa matarka ta cire kayan dake jikinta.
Ta zama daga ita sai rigar mama da dan kamfai ko kuma irin yanda kake bukata, idan ma gaba dayan kayan kake so ta cire, to dai ta zama taka.
A dan taba wasanni da hira irin ta masoya, da wasa da juna da sumbata.
Karanta Wannan Ba Zan Iya Bada Auran Ƴata Ga Wanda Bashi Da Kuɗi Ba (Talaka) - Kabiru, Dallah
Kamin ka kai ga fara jima’i da matarka.
Ya kamata ka karanta wannan addu’a.
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺟﻨﺒﻨﺎ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ، ﻭﺟﻨﺐ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻣﺎ ﺭﺯﻗﺘﻨﺎ
“Allahumma jannibnash shaitan wajannibish -shaytana ma razaktana”
FASSARA: “Ya Allah Ka nesantar da ni daga shaidan kuma Ka nesantar da shaidan daga abin da Ka azurtamu da shi (Na ’ya’ya), (Bukhari da Muslim ne s**a fitar da shi daga Abbas).
ANNABI ( S.A.W) yace “idan aka kaddara samun ciki a wannan saduwar to shaidan ba zai iya cutar dashi ba har abada.
Hakazalika, bayan an kammala ibadar aure ma akwai addu’ar da ake gabatarwa.
“All