kidneys and hepatitis flusher

kidneys and hepatitis flusher we treat all types of sickness

SABUBBAN MATSALAR QODA WATO KIDNEYS INFECTION KO التها ب الحويضة والكلية DA LARABCI - YAWANCINMU MUN DAUKI CIWON SANYIN ...
20/07/2026

SABUBBAN MATSALAR QODA WATO KIDNEYS INFECTION KO التها ب الحويضة والكلية DA LARABCI - YAWANCINMU MUN DAUKI CIWON SANYIN MARA KO TOILET INFECTION BA AMATSAYIN KOMAI BA, AMMA KUMA KIMANIN KASO SABA'IN NA MASU FAMA DA CIWON QODA SUNSAMU MATAALAR QODA NE SAKAMAKON SANYI MARA KO TOILET INFECTION DA YA DADE AJINKINSU.

saboda ita qoda Bata da wani hanya da zata tura gurbataccen ruwanda ta tace daga jikin Dan Adam sai ta mapitsara wato (bladder)
Dan haka idan infection yakama al'aurar mutum, sai ciwon yayi ta hau hawa yanabin pipe dinda yake dauko pitsari daga qoda zuwa maputsara wato (ureta ko الاحليل )da larabci. har zuwa ga kodar. Dan haka duk Wanda yaje asbiti likita yace yana fama da (UTI) wato urinary tract infection, kayi kokari ka nemawa kanka magani a INDA ya dace, sabida daga karshe zaka koma wataran ace kanada kidneys infection.

akwai nau ukan ciwon sanyi dayawa, Dan haka sai an fahimci irin sanyinda kake dauke dashi kafin asan MAGANIN da zai iya warkar da kai. Kuma dole itama matarka idan kana da aure ka nema mata maganinda ya dace da ita, domin ba lallai bane magani DAYA yayi muku.

atakaice kenan yadda mutum zai iya fahimta

Dan tambaya ko neman Karin BAYANI

KIRA KO WHATSAPP DR JB HARUNA (DR DANBADE)
08030786122, 07066574875

OFFICE ADDRESS NO8 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO KADUNA

INA WAYANDA ALLAH YA JARABTA DA CIWON ISTIMNA'I SUNKASHE KUDI HARYANXU BASU DACEBA, DAN ALLAH KU JARRABA AMPANI DA MAGAN...
20/07/2026

INA WAYANDA ALLAH YA JARABTA DA CIWON ISTIMNA'I SUNKASHE KUDI HARYANXU BASU DACEBA, DAN ALLAH KU JARRABA AMPANI DA MAGANIN DR DAN BADE

IN SHA ALLAHU MUNADA MAGANIN TA GUARANTEE KUMA KO TA SHAFI KWAKWALWARKA.

KO TAKASHE MAKA MANI BAKA HAIFUWA

KO KANAJIN ABU YANA YAWO AJIKINKA

KO TASA KARAME

KO RUWA NA FITA AGABANKA

KO TASA GABANKA YAZAMA KARAMI

KOTASA MAKA SAURIN INZALI

YAWAN CIWON KAI DA CIWON JIKI
RASHI FAHIMTAR KARATUN
KO TASA MAKA RASHIN SHA'AWA

DA SAURAN MATSALOLIN DA TAKE IYA SAWA, IN SHA ALLAHU ZA'ADACE

MUNA NO53 ASHESHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

KIRA KO WHATSAPP
08030786122, 07066584885

KWARARAR JININ AL'ADA FIYE DA KIMA, YAKUMA WUCE KWANAKINDA  KIKA SABA. KO YAKE FITOWA DUKULE DUNKULE KAMAR HANTA(MENORRH...
19/07/2026

KWARARAR JININ AL'ADA FIYE DA KIMA, YAKUMA WUCE KWANAKINDA KIKA SABA. KO YAKE FITOWA DUKULE DUNKULE KAMAR HANTA
(MENORRHAGIA)
KOKUM (فى ط الطمث) DA LARABCI

DAGA CIBIYA BINCIKE DA HARHADA MAGUNGUNA DANBADE TRADITIONAL AND ISLAMIC MEDICINE NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA KIRA KO WHATSAPP 07066584885

KWARARAR JININ AL'ADA FIYE DA KIMA YAKA FARUNE TA SANADIYAR GUBACEWAN RUWAN HORMONES WANDA AKEKIRA DA MORMONAL IM BALANCE. KAMAR SU (ESTROGEN DASU PROGESTERONE) DA SAURANSU. WANDA SUKE DA ALHAKIN KULA DA LAFIYAR MAHAIFA.

KOKUMA GUBACEWAN RUWAN THYROID KO ADRENAL HORMONE WANDA SUKE ZAUNE ASAMAN QODQ WATO KIDNEYS.

KOKUMA TSIROWAR WANI QARI ACIKIN MAHAIFA

DAJIN BAKIN MAHAIFA

DAJIN CIKIN MAHAIFA

MATSALAR SANYI
(TOILET INFECTION)

SHAN MAGANIN TSARIN IYALI WATO
(FAMILY PLANNING)

MATSALAR ZUBAN CIKI

ATAKAICE WAYANNAN AUNE MATSALOLINDA SUKE IYA HAIFAR DA MTSALAR KWARARAR JININ AL'ADA FIYE DA KIMA.

DR JB HARUNA (DR DANBADE)
07066584885 MANDO KADUNA
MASU NEMAN KARIN BAYANI YATUNTUBEMU KO DAN NEMAN MAGANI

THE NERVOUS SYSTEM, KO MAJIBINTAR AIKA SAKOTakunshi kwakwalwa da lakar baya, da sauran jijiyoyi masu aika SAKO daga duka...
18/05/2026

THE NERVOUS SYSTEM, KO MAJIBINTAR AIKA SAKO
Takunshi kwakwalwa da lakar baya, da sauran jijiyoyi masu aika SAKO daga dukan jiki, kwakwalwa da lakar baya su ake kira (central nervous system) ragowr jijiyoyin sakon kuwa sune ake kira (peripheral nervous system) MAJIBINTAR aika sako itace take bawa dukkan jiki umarni, dakuma Adana dukkan bayanai da ta samu daga gabobin fadaka, (sense organs) sako Kan taso daga kwakwalwa zuwa lakar baya don Bada umarnin motsa dukkan wata gaba da ake bukatar motsawa. Kamar daukar Abu, ko tafiya magana da sauransu.
Alamomin matsalar MAJIBINTAR aika sako sun hada da rashin daidaiton magana, rashin kwarin jiki wan Nan ya hada har da al'aura, shanyewar wani bangaren jiki kamar external paralysis, ko internal paralysis, facial paralysis, general paralysis, stroke. Kasa ganewa ko haddace Abu rikewar jijiyar bangaren jiki Jin ciwo adukkan jiki.
Atakaice Dan gane inda matsalar take a tuntubi kuararru akan kiwon lafiya
Zasu iya turaku kuyi irinsu GT scan ko magnetic resonance imagining Dan tabbatar da ciwon MAJIBINTAR wane irin ne
DAN NEMAN KARIN BAYANI KO MAGANI KUNA IYA TUNTUBAR DR JB HARUNA DAN BADE TA 08030786122, 07066584884
KO ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNAassalamu alaikum warahmatullah,...
24/04/2026

ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNA
assalamu alaikum warahmatullah, insha Allah yau zamuyi takaitaccen bayani akan zuciya da yadda zuciya take gudanar da aiyukanta.

zuciya wata gabace mihimmya ajikin Dan Adam, Wanda annabi Muhammad SAW yace idan tayi kyu gangan jiki yayikyu, idan Kuma tabaci to dukkan gangan jiki yabaci.

zuciya ita Allah ya daurawa nawin isarda duk Wani Abunda gangan jikin Dan Adam yake bukatuwa a gareshi,
dukkan Wani abun halitta baya rayuwa sai da abinci da ruwa da Kuma iska wato NUMPASHI. dukkan wayannan Abu buwan basu zama masu ampani, ko isa inda ake bukatarsu sai da taimakon zuciya. saboda dazara hanta ta samar da jini zuciya take turawa domin isar dashi inda ake bukatarshi.

Allah SWA ya halicci zuciya da wasu dakunan benaye guda hudu, biyu Asama Wanda ake kiransu da (rigt atrium and left atrium) da TURANCI larabawa suna kiransu (اذيني اليسار اذيني اليمان) sai Kuma benaye guda biyu nakasa turawa suna kiransu (left and right ventricle) larabawa suna kiransu da (البطين اليمان والبطين اليسار)
idan hanta yasamar da jini, Yana fara turashi ne yashiga benen zuciya na sama na bangaren hagu. wato left atrium Wanda larabawa suke kira da (اذيني اليسا ر) daganan sai yasauko dakin benen zuciya nakasa ta bangaren hagu, wacce turawa s**a kira da (left ventricle) larabawa suna kiranta da (البطين اليسا ر) daganan sai yakutsa tacikin wata igiyar jini Wanda turawa suke kira da suna (pulmonary artery) Wanda larabawa suke kira da(الشر يا ن الر ءوي) shi zai mikawa huhu JININ domin ya cire mata iska marar amapani, yaku samata iska Mai ampani wato oxygen, bayan sinadarin jini ya gama haduwa da iska Mai ampani wato oxygen, sai Yakama sakkowa zuwa farfajiyar benen sama tadama, wato (right atrium). bayan yacika, sai ya sakko benen kasa na dama wato (right ventricle)

daganan Kuma zasu kutsa ta cikin wata jijiya da ake kira Aorta da TURANCI, larabawa suna kiranta da(الشر يا ن تورطي) sai wata halitta da Allah ya halitta dan kirgawa dakuma turawa ko wace gaba gwargwadon abunda take bukata. (cardiogram) wato (مخطط لحر كة القلب ) ita zata kirga dakuma mikawa kowane cell da yake jikin Dan Adam gwargwadon abunda yake bukata.

Kuma hakan yakan faru sau (60) zuwa (80) acikin dukkan minti daya(1)

danhaka idan takamu da Wani ciwo, to dukkan gangan jikin yasamu matsala

atakaicen takaitawa wannan itace zuciya da Kuma yadda take gudanan da aiyukanta.

idan Allah yabamu dama, zamuyi bayanin abubuwan da suke kawawa zuciya matsala har ta kamu da ciwon, dakuma yadda za'ayi maganin ciwon.

DR JB HARUNA DAN BADE ,(Dr Dan bade) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885
ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

Address

Sarkin Pawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kidneys and hepatitis flusher posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share