Association of sokoto state. physiotherapist

Association of sokoto state. physiotherapist Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Association of sokoto state. physiotherapist, Physical therapist, Wamakko, Sokoto.

Assalamu Alaikum warhamatulla
Barkan ku da zuwa shafin kwararrun likitocin physiotherapy ( likitocin jijiya,kashi,da kuma tsoka) na jihar sokoto babban dalilin bude wannan shafin shine domin ilmantarwa tare da fadakarwa hadi da wayar da kan alumma akan

Teaching As LearningAccording to Neuroscience teaching is not just explaining or transfer of information to others but o...
06/06/2026

Teaching As Learning

According to Neuroscience teaching is not just explaining or transfer of information to others but one of the effective way of making prefrontal cortex and hippocampus in the brain deeply engage, improving comprehension and long-term recall.

Teaching turns knowledge from something we recognize into something we can confidently use, it's bridge between understanding and mastery.

Explaining ideas to others or teaching can alter the brain's structure, reinforcing neural networks tied to communication and reasoning.

Every time we teach, we learn twice. By sharing what we know, we don't just transfer information - we help build wisdom, connection, and a community of curious minds 🧠.

Dr Aliyu nasiru sidi PT.

Rushewar Ƙashin Baya Daga Tarin TBCutar tarin fuka ko tarin TB tana k**a huhu da farko. Amma ƙwayoyin cutar suna iya fan...
06/06/2026

Rushewar Ƙashin Baya Daga Tarin TB

Cutar tarin fuka ko tarin TB tana k**a huhu da farko. Amma ƙwayoyin cutar suna iya fantsama zuwa dukan sassan jiki. Tarin TB tana k**a ƙasusuwan baya har ya lalata ƙashin daga ƙarshe ƙashin ya rushe, yanayin da ke danne ko shaƙe laka da jijiyoyin laka.

Bincika tarin da ya wuce sati biyu zai taimtaka tantance tarin TB da sauran nau'o'in tari tun da wuri.

© Physiotherapy Hausa

Ciwon bayanka a nan yake?Likitan fisiyo na da ƙwarewa wajen ganowa tare da bambance ire-iren ciwon baya da sabubansu tar...
06/06/2026

Ciwon bayanka a nan yake?

Likitan fisiyo na da ƙwarewa wajen ganowa tare da bambance ire-iren ciwon baya da sabubansu tare da bin hanyoyin bankwana da su ba tare da shan magani kullum ba.

06/06/2026

An interaction session when a professionals was a Student 😂😂😂😂

04/06/2026
Wasu daga cikin jiga jigan association mai tasowa knnASSOCIATION OF INDIA TRAINED  SOKOTO MEDICAL PRACTITIONERS
04/06/2026

Wasu daga cikin jiga jigan association mai tasowa knn

ASSOCIATION OF INDIA TRAINED SOKOTO MEDICAL PRACTITIONERS

Sakkwatawa Albishirin kuKu saurare mu nan da dan wani lokaci kadan Gungun maaikatan lafiya ne yan asalin jihat sokoto Wa...
04/06/2026

Sakkwatawa Albishirin ku
Ku saurare mu nan da dan wani lokaci kadan

Gungun maaikatan lafiya ne yan asalin jihat sokoto Wayanda sukayi karatu a kasar INDIA ke shirin Hada kungiya ta musamman Domin taimakawa alummar jihar sokoto na birni da kauye

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Abdolaziz Hussaini Maidoki, Nasiru Alhaji Shaba, Hadiza Ab...
03/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Abdolaziz Hussaini Maidoki, Nasiru Alhaji Shaba, Hadiza Abubakar, أماني سليم, Muhammad Hussaini, Hussain Muhammad Garba, Usman Mohammed, ThankGod S Thadata Sukur, Umar Salisu, Firdausi Abdullahi

According to Neuroscience nature recharges the brain.When a person is living in an environment surrounded by greenery li...
03/06/2026

According to Neuroscience nature recharges the brain.

When a person is living in an environment surrounded by greenery like green plants, flowers, and grasses, it makes a person's brain networks linked to calm, cognition, and creativity to be more active.

Studies show that green spaces can help reset mental focus, reduce stress, and even boost creativity by calming the nervous system.

Dr Aliyu Nasiru kware PT.
Snr physiotherapist SHS

Address

Wamakko
Sokoto
481001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Association of sokoto state. physiotherapist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Association of sokoto state. physiotherapist:

Shortcuts

Share