31/03/2022
Alhamdulillah
FAG OF FIN MUBI SOUTH
yan Agaji Mubi South sunkai ziyara gidan Chairman of Fityanul Islam Mubi South Sayyadi Mallam Zubairu...
Kana da neman shawarwari akan yadda za'a gudanar da Aiyukan Azumi and Alhamdulillah munje lafiya kuma mun waste lafiya....
Fityanul Islam media Mubi South
ABU SAFIYAN