Alkairat Herbal Medicine Concepts

Alkairat Herbal  Medicine Concepts WhatsApp number 07057409910

Idan kina neman hadi mai sauki na wanke mara wanke ciki da mahaifa da wanda zai kara miki karfin jiki da NiΓ­ma kiyi wann...
17/09/2026

Idan kina neman hadi mai sauki na wanke mara wanke ciki da mahaifa da wanda zai kara miki karfin jiki da NiΓ­ma kiyi wannan hadin. Likes kawai πŸ‘‡πŸ‘‡

Ganyen zogale hannu daya
Kanunfari chokali 1
Tafarnuwa nono 1
Citta guda 1

Zaa yayyanka a hada da ruwa lita 3 a tafasa a tace ana shan karamin kofi sau 2 a rana har ya kare

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Ga wani hadin maganin sanyi mai wanke mara fitar da dattin mara da kara shaawa a cikin sauki zaki hada ku jarraba. Likes...
17/09/2026

Ga wani hadin maganin sanyi mai wanke mara fitar da dattin mara da kara shaawa a cikin sauki zaki hada ku jarraba. Likes kawai πŸ‘‡

Zaa samu

Ganyen Naa Naa
Lemon tsami
Kanunfari
Namijin goro
Tafarnuwa

Zaa yayyanka a jika a roba ya kwana 1 ana shan rabin kofi sau 2 a rana zuwa sati 2 Insha Allah ana dacewa.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Kun taba hada wannan maganin na sanyi kuwa, to idan baku tana hadawa ba yau kuzo na koya muku duk yadda sanyi yaci mutun...
17/09/2026

Kun taba hada wannan maganin na sanyi kuwa, to idan baku tana hadawa ba yau kuzo na koya muku duk yadda sanyi yaci mutuncΓ­n ki indai kikai wannan hadin sai dai labari komai dadewar sa.

Zaa samu

Kanunfari
Kimba
Tafarnuwa
Masoro
Kurkur
Aidan fruit
Citta lemon tsami
Bagaruwa

Zaa hada a tafasa sosai da ruwa mai yawa a tace, ana shan rabin kofi sau 2 a rana zuwa sati 2 Insha Allah duk tsananin sanyi ana dacewa.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Wanne mataki ya kamata mace ta dauka idan ta fara ganin wannan a gaban ta meya kamata ta kiyaye?A samu ganyen mangwaro s...
16/09/2026

Wanne mataki ya kamata mace ta dauka idan ta fara ganin wannan a gaban ta meya kamata ta kiyaye?

A samu

ganyen mangwaro sabo ko busasshe kaΙ—an, a Ζ™ara Ζ™wayar tafarnuwa 2 zuwa 3 da kanunfari kaΙ—an. A zuba su a cikin ruwa a tafasa na tsawon minti 10 zuwa 15, sannan a tace.
Ana iya shan Ζ™aramin kofi sau Ι—aya zuwa biyu a rana. Idan Ι—anΙ—anon ya yi Ζ™arfi, ana iya Ζ™ara zuma kaΙ—an.

Al Kairat Hmc

Hmm Niima a cikin minti 15 wannan hadin Emergency ne lamba 1 wacce bata iya jin komai ko wacce ke bushewΓ  wacce babu Nii...
16/09/2026

Hmm Niima a cikin minti 15 wannan hadin Emergency ne lamba 1 wacce bata iya jin komai ko wacce ke bushewΓ  wacce babu Niima kizo ga wannan hadin zai baki mamaki. Likes kawai πŸ‘‡πŸ‘‡

Sassaken taura
Sassaken baure
Kanunfari
Kankarar mata

Zaki hada zaki tafasa minti 15 ki tace shan shan rabin kofi sau 2 a rana amma sai oga yana nan.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Yadda zaku hada Zumar kiba ta sassaken kuka da kuma Dabino wanda bashi da illa kuma yake aiki shap shap komai ga fito ga...
16/09/2026

Yadda zaku hada Zumar kiba ta sassaken kuka da kuma Dabino wanda bashi da illa kuma yake aiki shap shap komai ga fito gaba da baya. Likes kawai

Kamar yadda nayi posting na tambaya zumar kiba kuke so ku Hips da breast masu Zumar kiba sunfi yawa don haka shi zamu fara bayani.

Da yawa zumar kiba wacce ake saidawa akwai wacce kwayoyin bature ake zubawa a ciki, wannan kuwa da kanki zaki hada kuma babu side effects.

Zaki samu

Yayan hulba chokali 3 saki soya sama sama..
Zaki je wajen masu Maganin gargajiya a bashi garin sassaken Kukkuki chokali 2 shi kuma.

Zaki samu zuma me kyau kofi daya zaki hade su a ciki zaki juya sosai kina shan babban chokali 2 safe 2 dare kwana 10 na baki insha Allah zaki ga ikon Allah.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Maganin sanyi mai f***a ruwa da ciwon mara da daukewar shaawΓ . Ganyen daddoyaGanyen zogaleKimbaZaai garin su kowanne cho...
15/09/2026

Maganin sanyi mai f***a ruwa da ciwon mara da daukewar shaawΓ .

Ganyen daddoya
Ganyen zogale
Kimba

Zaai garin su kowanne chokali 4 zaa samu kimba kuma chokali 1 ta isa, zaa hade su a dake sosai.

Zaa zuba chokali 1 a ruwan shayi ko ruwan zagi ana sha sau 2 a rana zuwa sati 2 Insha Allah zaa fitsarΓ­ dashi tas.

Matsala ta Fibroids rashin haihuwa pid ciwon mara infection mai tsanani a jarraba wannan hadin Insha Allah Muna da hadad...
15/09/2026

Matsala ta Fibroids rashin haihuwa pid ciwon mara infection mai tsanani a jarraba wannan hadin Insha Allah

Muna da hadade WhatsApp https://wa.me/message/XQKBZS2EEL7SL1

Zaa samu

Bay leaves
Zobo
Kanunfari

Ana yin shayi dashi ana sha kullum da dumin sa kofi 1 kafin a kwanta zuwa wata daya Insha Allah.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

WhatsApp 07057409910

Idan kinsan kowanne magani kika sha akan infection sanyin mara ko wanke mara baya miki aiki to kizo ki jarraba wannan ha...
15/09/2026

Idan kinsan kowanne magani kika sha akan infection sanyin mara ko wanke mara baya miki aiki to kizo ki jarraba wannan hanyar zaki sha mamaki. Likes kawai πŸ‘‡πŸ‘‡

Zaa samu

Citta 1
Albasa 1
Kurkur 3
Tafarnuwa nono 1
Gabyen mangwaro hannu daya

Zaa yayyanka a hada da ruwa lota 3 a tafasa zuwa minti 15 zaa tace, ana shan karamin kofi sau 2 a rana safe dare zuwa kwama 15 Insha Allah ana dacewa

Akwai hadadde 08137482786

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Idan magana ake ta korar infection wanke mara wanke dattin mara da mahaifa to wannan ake magana ba wahala sai aiki a com...
14/09/2026

Idan magana ake ta korar infection wanke mara wanke dattin mara da mahaifa to wannan ake magana ba wahala sai aiki a comment section zaku biyo ni da stickers da Likes kawaiπŸ‘‡πŸ‘‡

Lemon tsami
Ganyen zogale
Tafarnuwa

Zaa yayyanka zaa hada a tafasa ana shan karamin kofi asha sau 2 a rana wannan hadin da yana aiki.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

πŸ’¬ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta β€œYES” a comment section πŸ’ƒπŸ”₯ follow Al Kairat Hmc
πŸ“² Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Concepts:

Shortcuts

Share