Life Skill Entrepreneur

Life Skill Entrepreneur my business is to help the youth and empower them and also be an entrepreneur and aso to create weal

15/08/2026
🔥🔥🔥FEW MNTH USED SONAT 2013 MODELNOTHING TO FIXFOR 8.5MILLIONLocation kaduna
11/08/2026

🔥🔥🔥FEW MNTH USED SONAT 2013 MODEL
NOTHING TO FIX
FOR 8.5MILLION
Location kaduna

05/08/2026

Tested and trusted with our ght infection combo

21/07/2026

❤️ Experience Better Circulation, Better Comfort! With ght blood circulatory machine we call it small hospital ❤️

Why choose a GHT Blood Circulatory Machine

A blood circulatory machine is designed to help stimulate blood circulation and support overall wellness. Regular use may offer the following benefits:

✅ Supports healthy blood circulation throughout the body.
✅ Helps reduce tiredness and heaviness in the legs and feet.
✅ May relieve muscle stiffness and promote relaxation.
✅ Can help reduce swelling in the feet and ankles associated with prolonged sitting or standing.
✅ Promotes faster recovery after daily activities or light exercise.
✅ Provides a soothing massage experience that helps relieve stress.
✅ May help improve comfort for people who spend long hours sitting, standing, or traveling.
✅ Supports overall relaxation and better physical well-being.

Who may benefit?

- Office workers
- Weight control,stroke and paralysis, back pain
- Business owners
- kidney disease, liver dysfunction and sexual function,
- Drivers
- Elderly adults
- People who stand for long hours
- Anyone looking to support healthy circulation and relaxation

💯 Invest in your health today because good circulation is the foundation of an active and comfortable life!

📞 Order now:07061375927

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰Ina manyan mata kuke hajiya ta toh kada ki bari a baki lbrn ght Feminine Wash Da...
25/06/2026

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🫅🏼🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Ina manyan mata kuke hajiya ta toh kada ki bari a baki lbrn ght Feminine Wash

Da 12k naki kachal zaki sake kankaro wa kanki mutunci 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Mace fa da gyara aka santa💃🏻💃🏻

❤️❤️Shine kin san ght Feminine zai hana ki kamuwa daga cutan infection

❤️❤️Ght Feminine Wash yana dauke da sinadarin da zai sa gaban ki ya zauna da natural scent na gaban mace

❤️❤️Ght Feminine Wash yana dauke duk wani karni, ko wari na gaban mace

❤️❤️Ght Feminine Wash yana retaining natural fluid na gaban mace

❤️❤️Ght Feminine Wash yana sake hade gaban mace sosai

❤️❤️Ght Feminine Wash yana magance kuraje,kwailewa, da zugi da radadin da mace ke fama da shi

❤️❤️Ina iyaye maza da mata ku siya wa yaran ku da suke secondary da jami'a domin magance kamuwa daga cutan infection

❤️❤️Sai fa mace ta san kanta ne zata mallaki wanna Feminine Wash in domin kwalliya ta biya kudin sabulu

🩺 ALAMOMIN CIWON SANYI (INFECTION) A JIKIN MACEIdan mace na fama da ciwon sanyi (infection), tana iya lura da waɗannan a...
13/01/2026

🩺 ALAMOMIN CIWON SANYI (INFECTION) A JIKIN MACE
Idan mace na fama da ciwon sanyi (infection), tana iya lura da waɗannan alamomi:
🔸 Kaƙayi ko ƙuna a gaban ta
🔸 Fitar farin ruwa mai kauri ko wari
🔸 Fitar kuraje,ko kwailewa a gaban mace
🔸 Jin zafi yayin fitsari
🔸 Jin nauyi ko zafi a ƙasan ciki
🔸 Jin ɗaci ko raɗaɗi yayin saduwa
🔸 Yawan gajiya da rashin jin daɗin jiki
🔸 Rashin kwanciyar hankali da damuwa
🔸 Futan abu kamar dusa a gaban mace

⚠️ Gargaɗi:
Idan aka bar infection ba tare da magani ba, zai iya: ❌ Lalata mahaifa
❌ Haifar da matsalar haihuwa, da yawan bari
❌ Jawo yawan kamuwa da cuta akai-akai

🌸 MAGANI & KARIYA GA MATA
Infection ba abin kunya ba ne, kuma: ✅ Ana iya magance shi
✅ Ana iya kare kai daga dawowarsa
✅ Ana iya dawo da lafiya da kwarin gwiwa

💊 GHT FEMALE INFECTION COMBO – MAGANI MAI CIKAKKEN TSARI
🔹 1. GHT Female Care Capsules
✔️ Yana taimakawa wajen tsaftace mahaifa
✔️ Yana rage kaikayi da warin gaba
✔️ Yana daidaita lafiyar mace gaba ɗaya

🔹 2. GHT Feminine Wash
✔️ Yana tsabtace farji a hankali
✔️ Yana rage wari da ƙuna
✔️ Yana kare farji daga ƙwayoyin cuta

🔹 3. GHT B-Clear
✔️ Yana tsabtace jiki daga ciki
✔️ Yana taimakawa wajen fitar da gurbatattun abubuwa da s**a kawo cutan infection
✔️ Yana warkar da kuraje da kwailewa a gaban mace

🔹 4. GHT Garlic Oil Softgels
✔️ Yana ƙara garkuwar jiki
✔️ Yana yaƙar ƙwayoyin cuta (infection)

🔹 5. GHT Ganoderma Reishi 3 in 1
✔️ Yana ƙarfafa garkuwar jiki
✔️ Yana taimakawa wajen yaƙar virus
✔️ Yana inganta lafiyar jiki

✨ SAKAMAKO DA ZA KI GANI
🌸 daukewar kaikayi
🌸 Daina wari
🌸 Tsabtace mahaifa
🌸 Lafiya daga ciki zuwa waje
🌸 Kwanciyar hankali da kwarin gwiwa

Address

Gujba Road
Damaturu

Telephone

+2348122457052

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Life Skill Entrepreneur posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share